-
10
pages
-
Hausa
-
Ebooks
-
2018
Description
Labarin Musa da Mage, labari wanda yake nuna mana yadda Musa yake wahalar da wata mage da ya tsinta a hanyar sa ta dawowa daga makaranta. Musa ya ƙi jin maganar mahaifin akan wannan halaiyar ta sa. A ƙarshe magennan ta tsorata shi ya ji tsoro ya maida ta in da ya ɗauko ta ya kuma yi alkawarin gyara halayen sa.
-
Publié par
-
Date de parution
01 janvier 2018
-
Langue
Hausa
-
Poids de l'ouvrage
6 Mo